Posts

Showing posts from 2017

chemistry answer is now available

3i) lime juice is acidic in nature and the colour of methyl orange in acidic medium is red 3ii) Iron(iii)chloride will be reduced to iro(ii) with yellow deposit of sulphur 3iii) The color of KM2O4 is decolorized because SO2(g) acts as a reducing agent. 3iv) Addition of ethanoic acid to KCO3 results to the liberation of a colorless and odorless gas CO2 which turns lime water milky =============== 2a) Tabulate Test (i)Fn + H2O, then filter Observation White residue and blue filtrate was observed Inference Fn is a mixture of soluble and insoluble salts Test (ii)Filtrate + NaOH(aq) in drops, then in excess Observation A blue gelatinous precipitate which is insoluble in excess NaOH(aq) was formed Inference Cu2 + present Test (iii)Filtrate + NH3(aq) in drops, then in excess Observation A pale blue gelatinous precipitate was formed. The precipitate dissolves or is soluble in excess NH3(aq) to give a deep blue solution Inference Cu2+ confirmed Test (iv)Filtrate + dil...

chemistry answer available

90% be with me in a minute

FACEBOOK" YADDA AKESA SECURITY TA YADDA BABU WANDA ZAI IYA HAWA ACCOUNT DINKA KODA YASAN PASSWORD DINKA

. Wannan wani tsarine da facebook suka bawa masu amfani da shafinsu wata dama wanda xaka kare facebook dinka ta hanyar sanya masa security shi wannan tsari yana da matukar dadi sannan kuma yana da mungun hadari domin kuma dakayi active na wannan tsarin to facebook xasu turoma da text wanda yake dauke da security wannan security to shine abu mai muhimmanci wanda da shine idan kayi login na account din to xa,a umar ceka kasa pin dinka to dole saikasa wannan security sannan xai bude to ka ga kwa babu dama wani yahau fb dinka domin idan yahau xasu umarci yasa pin . to matsalar sa kuma shine idan har ka manta wannan security da suka baka to kuma ta karema domin babu dama kahau fb dinka saide yanxu koda ka manta paswod din idan kahau wata operar kayi login to xasuyi text xuwa number ka da new security to sai kaje kasahi sannan ya bude . to baride mu fara bayanin . kaje facebook dinka ta opera ka budeshi sannan kayi chan kasa xakaga inda aka rubuta SETTING & P...

HOW TO GET 500# ON YOUR MTN SIM

How To Get 500naira Bonus For 5naira On Mtn « This Trick is Only for Mtn Users Only ... MTN gives u #500 bonus for #100 call but on MTN ZONE,you can make up to #100 call with just #5 from 12:00am to 5:00am HOW DOES THE TRICK WORK? Firstly, dial *507# to activate the bonus. Make sure u have at least #4 and atmost #6 Then make call from after 12:00am till ur airtime get exhausted and u wil get #500 bonus to make calls for the day. Tested and confirmed....

YADDA ZAKA MAIDA #100 TAKOMA 600NAIRA ALAYINKU NA AIRTRL

assalamu alaikum batare sa bata lokaci ba ka tabbatar kanada naira 100 alayinka seka danna *234*100" shikenan. bawae sai na 100 ba ko na nawa zaka iyayi idan kanaso wani daban seka danna *234# kazafa wadda kakeso Allah bamu saa

ALAMONI 3 DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA

ALAMOMI UKKU NE DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯ 1, tanajin kunyar ka, 2, tana cemaka yaya 3, tana yawan kallonka. ALAMOMI GOMA NE DA ZAKI GANE SAURAYI YANA SANKI ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯ 1, zaki ga saurayi yana yawan kallonki, 2, yana yawan maki magana, 3, yana yawan gaidaki, 4, yana cemaki aunty, 5, yana cewa yasu momy, 6, yana tsokanar ki wasa, 7, yana yawan baki kyauta, 8, yana yawan zama kofar gidanku 9, yana chanja launin muryar sa idan kuna zance, 10, yana nuna maki shi dan hutu ne. DAN HAKA IDAN KUKA SAMU KANKU DAGA DAYA CIKIN WADANNAN TO KUSASANTA KANKU. ACIGABA DA GASHI.......

ZUWA GA MAZIYARTAT WANNAN SHAFI MAI ALBARKA

assalam alaikum dafatan kowa lpy dan Allah kurika click akan dan akwatin dake saman shafin nan mungo Allah yabar zumunci muhuta lpy

YADDA ZAKA MAIDA GROUP DINKA NA FACEBOOK YAZAMA DUK WADDA YAI POST SEKAI APPROVIN

Assalamu Alaikum Abokai Nasan Wasunku Dayawa Suna Bude Group Amma Wasu Masu Post Na Batsa Suna Zuwa Sunayi Musu Post Kuma Basusan Yadda Zasuyi Da Suba To Ga Dama Ta samu Tayadda Zaka Rufe Wannan Matsalar Insha Allahu. ==>1/ Da Farko Dai Kaje Kai Login Na Facebook Dinka ==>2/ Bacin Kai Loging Na Facebook Sai Kaje Group Din Da Kakeso Kasa Masa Wannan Abun Sai Kashiga Group Info Bacin Kashi Ga Sai Ka Duba Akwai Inda Zakaga Ansa Edit Group Setting Sai Ka Shiga Bacin Ka Shiga Sai Ka Duba Zakaga Inda Akasa Admin Or Moderators Approve Posts Sai Kai Enable Nasa Wato Ka Kunnan sa Shikenan Ka Gama Insha Allahu Idan Ba Ka Gane Ba Kayi Comment

YADDA ZAKUSA #100 ALAYINKU NA AIRTEL KASAMU KYAUTAR 600NAIRA

Image
Assalamu A Laikum Yan Uwa Barkanmu Da Wannan Lokaci Da Fatan Kuna Lafiya. Yau Insha Allahu Muna tafe da bayani akan yadda zakasa N100 Ta zama N600 A Layinka Na Airtel. DA Farko dai idan kaje ka siyo Card Na Airtel. *555*Card Pin# Sai kai kira Kamar dai yadda zakasa na Mtn. Ku Huta Lafiya.

YADDA ZAKA FITA DAGA DUK WANI TSARI DA MTN SUKE DAUKANMA KUDI

akan Yadda zaka fita daga tsarin da MTN Suke cirema Kudi Da farko dai Zakaga Da Kasa Kudi Sai Kaga babu Ko sun zari wani abu Ga Yadda Zaka Fita Da farko Idan Massege Suke Yoma Kawai Sai Kai REPLY da wannan Number da suka turoma sako Kasa 'STOP' Sai kai send duk wani sako da kaga baka gamsu dashiba kawai ka Reply Da STOP Idan Kaga basu daina ba kawai Kai Call Na Costomers Dinsu 180 Kagaya musu insha allahu an wuce gun dan Allah kudinga clicking akan akwatin dake saman shafin nan

YADDA ZAKA KIRA WAYAR ABOKINKA DA NUMBER WAYANSA

[Android] YADDA ZAKA KIRA WAYAR ABOKINKA DA NUMBER WAYAN SA . Kamar yadda kuka sani zaku iya kiran wayan abokinku da number wayar sa wato idan ka kira wayarsa mai makon yaga number wayar ka to saide yaga number wayarsa wato ka kirashi amma numbersa zai gani an kirashi da ita, Nasan zakuyi mamakin wannan batun to ba abin mamaki bane gomin ga yadda zakuyi abun, . Da farko kuje google ko play store sai kuyi download na wannan application mai suna Voxox.apk bayan kunyi download dinsa sai ku budeshi kuyi Register wato Sign Up bayan kunyi Sign Up saiku shiga More Option saiku duba inda aka Rubuta Caller ID, idan kun shiga Caller ID din to anan saiku sanya Number wayar Abokin naku wanda zaku kira shikkenan sai kuyi save, Shikkenan saiku gwada kiran abokin naku,

YADDA ZAKA SAMU 60MB KULLUM ALAYINKA NA ETISALAT

Image
Assalamu Alaikum Kamar kullum yauma gamu tafe da bayani akan yanda zaku rinka samun kyautar 60mb a kowace rana abubuwan da ake bukata 1.Psiphon 2.Etisalat Sim 0.0 3.3G Network Idan Kuka Nemi Wannan Abubuwan To. sai ku bude psiphon dinku sai kuje wajen Proxy Type: Ku Zabi real host Kuyi Tik Na Remove Port sai kuje wajen Servar Prosy:sai kusa http://ent.nxfwd.com/s/d/etisalat_ng#openModal sai kuyi kasa kuyi save shikenau sai kuyi connecting amma kuduba access point dinku ku tabbatar babu proxy na etisalat din idan kukayi haka zaiyi insha Allahu Kullum 60mb ne free ga mai tambaya zai iyayi

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

Image
KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA!!! Idan kana tare da budurwa / masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai. KAMAR HAKA! Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke! Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata! Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunak...

AIRTEL 1.5 GIG FOR JUST ONLY 500NAIRA

Image

SAQON GAISUWA

assalam alaikum dafatan kowa da kowa ya/ta shi lpy Allah yakara mana lapiya da son annabi haka Allah ya kyautata karshrnmu don Allah kuci gaba da gayyato mana apokanku zuwa wannan site me Albarka Allah ya bar zumunci

CHAMPIONS LEAGUE QUARTERFINAL DRAW

Image
Champions League🏆Quarterfinal Draw⚔ The big big draw is the game between Bayern Munich and Real Madrid, which makes the Champions League quarterfinals a really tasty prospect. Here is the complete draw: 🔰 Atletico Madrid⭕ 🆚 Leicester City🐺 🔰 Borussia Dortmund💛 🆚 AS Monaco♨ 🔰 FC Bayern Munich📛 🆚 Real Madrid 👑 🔰 Juventus🔳 🆚 Barcelona🔷 The team written first in the above matchups will play the first leg at home. The first leg will be played on 11th/12th April and the second legs in the following week.

JAMB. TSARE TSAREN DA JAMB TAZO DASHI A BANA DA YADDA ZAKA RUBUTA

Image
Sanin kowa ne duk wani dalibi da ke bukatar wucewa makarantar gaba da secondary a Nigeria, kamar University, Polytechnic, College of Education da dai sauransu, to dole ne ya rubuta, kuma ya ci jarawar shiga manyan makarantun gaba da secondary (wato JAMB a turance). A ko wace shekara, dubban daruruwan dalibai ne ke yin rajisatar wannan jarabawar ta JAMB domin samun damar shiga wadannan manyan makarantun. Ga wadanda suka san tsarin wannan rajistar, a ko wace shekara JAMB na fara rajista ne a karshen shekara sannan kuma su yi jarabawar a farkon shekara mai kamawa. To amma a iya cewa abin yanzu ya sauya, saboda har a wannan lokaci na sabuwar shekara da muke ciki, JAMB ba su fara rajista ba, ballantana ma su yi jarabawar. To ko mi ya sanya hakan? TAbbas akwai dalilai da yawa, babba daga cikin wadannan dalilai shine gyaran tsarin yanda za’a iya yin rajistar jarabawar da JAMB din suka bullo da shi. Duk da cewa JAMB sun sauya fasalin yin rajista, da yawa daga cikin mutane...

YADDA ZAKA FOYE LAST SEEN NA WHATSAPP A WAYAR ANDROID

Image
Yau Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani Akan Yadda Zaka Boye Last Seen Dinka Na Whatsapp ko Profile Photo Ko Status Ba Wanda Zai gani Sai Wanda Kayi Save Na Number Dinsa A Contact Na Ka In Kuma Kaga Dama Ba Wanda Zai Gani Ku Biyo Mu ======================================== Da Farko Dai Ka Je Ka Shiga Settings Idan Ka Shiga Zai Baka Zabi Kamar Haka Sai Ka Shiga Account Nanma Idan Kashiga Zai Baka Zabi Kamar Haka ======================================== Sai Ka Shiga Privacy Idan Kashiga Zakaga Ya Budema Kamar Haka ======================================== Who Can See My Personal Info- =========================== Kana Danna Last Seen Zai Baka Zabi Kamar Haka Sai Duba Kaga Wanne Kake So Kasa My Contact - Shine Wanda Kai Save Na Numb ersa Zai Gani No Body- Ba Wanda Zai Gani Everyone- Kowa Da Kowa Zai Gani Ku Yi Share Zuwa ga Abokanku Na Facebook Twitter Whatsapp

SAMPLE WAEC QUESTION FOR FOOD AND NUTRITION

FOODS AND NUTRITION EXAMINATION SCHEME There will be three papers, Papers 1, 2, and 3. Papers 1 and 2 will be combined in a composite paper and will be taken at one sitting, Paper 1: This will comprise fifty multiple choice questions to be answered in 1 hour for 50 marks. Paper 2: This will comprise six essay questions out of which candidates will answer five within 1 hour 50 minutes for 50 marks. Paper 3: This will be a practical test of 3 hours which will be conducted by a visiting examiner that will be appointed by WAEC. The paper will carry 100 marks. SAMPLE QUESTIONS PAPER 1 (OBJECTIVE) 1. Which of the following is a legume? A. Maize B. Rice C. Sorghum D. Beans 2. The most appropriate equipment for removing particles from flour is A. dredger. B. colander. C. strainer. D. sieve. 3. Which of the following is a moist method of cooking? A. Baking B. Steaming C. Grilling D. Roasting 4. The common food poisoning bacteria is called A. salmonella. B. s...

SAMPLE WAEC QUESTION FOR FOOD AND NUTRITION

FOODS AND NUTRITION EXAMINATION SCHEME There will be three papers, Papers 1, 2, and 3. Papers 1 and 2 will be combined in a composite paper and will be taken at one sitting, Paper 1: This will comprise fifty multiple choice questions to be answered in 1 hour for 50 marks. Paper 2: This will comprise six essay questions out of which candidates will answer five within 1 hour 50 minutes for 50 marks. Paper 3: This will be a practical test of 3 hours which will be conducted by a visiting examiner that will be appointed by WAEC. The paper will carry 100 marks. SAMPLE QUESTIONS PAPER 1 (OBJECTIVE) 1. Which of the following is a legume? A. Maize B. Rice C. Sorghum D. Beans 2. The most appropriate equipment for removing particles from flour is A. dredger. B. colander. C. strainer. D. sieve. 3. Which of the following is a moist method of cooking? A. Baking B. Steaming C. Grilling D. Roasting 4. The common food poisoning bacteria is called A. salmonella. B. s...

SOYAYYA! YADDA ZAKA SACE ZUCIYAR BUDURWAR DA KAKESO

Image
YANDA ZAKA SACE ZUCIYAN YARINYA Kasan cuwar mu, na ‘yan adam adoran kasa, Allah ya halicce mune dan mu bauta masa kuma shine ya sanya sha’awa a tare da mu. Wannan kenan! Ina samari da suke san mallakan ya mace ko kuma samun zuciyan ta batare da wani asiri ko stafi ba ? Kubi yo ni………….hausa wa suna cewa yan mata adon gari in baku ba gari in kun yawa gari yabaci….. 1. KYAN TSARI: Duk wata ya mace tana san taga namiji mai kyan tsari, ma’ana tsari irin na magana ba. Abin da nake nufi da haka shine, namiji yakasance yana da tsarin rayuwa mai kyau baka zamto mai yawan sakin magana ba. 2.KYAU DA KWALLIYA: Wasu matan suna san mutum mai kyau da kwalliya ba irin su lado ba, soda yawa zakaga mata suna soyayya da saurayi sabida stabar kyau da Allah yabashi da kuma iya kwalliya kamar dawisu. bawai da wani abu ba 3.SHIGA DA KALAMAI: Yana da kyau kazam to ka iya wanka da kalami da zai kai ga dauke hankalin ta da duk wata ya’mace, sabi da rashin iya wankan ka ko kalami kan...

HOW TO CREATE YOUR 2017 UTME PROFILE

Image
Be ready! All candidates that are writing 2017 UTME, this is to inform you that you are required to create a JAMB user profile online at the official JAMB website without paying a kobo! HOW TO CREATE YOUR PROFILE: visit to www.jamb.org.ng Click on LOGIN Select CREATE AN ACCOUNT Fill the form that opens. create your account. CLICK HERE TO CREATE YOUR UTME 2017 PROFILE Logged To be getting all EarlyFace confirmed Updates (latest news in town, free browsing cheats, hottest FREEBIES, post-UTME tips, school matter and Exam stuff) for free through your Facebook and Twitter profile;

ETISALAT UNLIMITED FREE BROWSE

Etisalat Unlimited Browsing Via Tweakware [Trick] Hello hausasmart is back from a shirt break How you can activate this New Etisalat cheat Firstly Download latest Tweakware here Step2..  Install it and Open it Step3... Go to settings Step 4... Click on install  REMOTE TWEAK NOTE Make sure you have at least 1mb or 55kb on your sim to. Install the Remote Tweak successfully After you successfully  instal the remote tweak Then Go. Back to the main page Choose free server Remote Tweak Then click on Connect Just between 30 seconds it will connect Enjoy Happy browsing Please if you are facing any problems Pls drop comment Thansk you

SAKONNIN SOYAYYA GUDA 10+

Image
MARUBUCI; Abba Muhd Dan-Hausa. NA ‘DAYA. Ke kamar hasken wata ki ke mai hasken da ke haske idaniya, haka kuma kalamanki tamkar siga suke ma’abocin za’ki, tabbas kin yi kama da kanki hakan ya sanya na ji ina son ki. NA BIYU. A lokacin da kika ji kina son wani, to yi maza ki adana sunan shi a cikin d’aya daga cikin kogunan da ke a cikin zuciyarki, domin kuwa ita zuciya takan iya raunata a koda wane lokaci amma shi kogon zuciya ya kan kasance tare da ajiyar da aka yi a cikin shi har abada. Ina fatan zan kasance ni ne wanda za ki adana a ma6oya mafi sirrinta soyayya da masoyi? Ina son ki. NA UKU. Sauda yawan lokaci idanuwana sukan yi kishi da zuciyata!!! Kin kuwa san mene ne dalili? Saboda a koda yaushe kece abu mafi kusanci da zuciyartawa su kuma idanuwa kin kasance mai yin nesa da su. Ina son ki sosai da zuciya d’aya. NA HU’DU. Na kasance ma’abocin soyayya zuciyatama ta gaskata hakan, lokaci na shud’ewa soyayyar ki na k’aruwa a cikin zuciyata, a lokacin da ki ke ...

DOWNLOAD AND BROWSE WITH YOUR FACEBOOK MB

just figured it out recently,you can browse and download files using your Facebook megabyte.All you need to do is subscribe to a bundle either weekly or monthly.Then you can now enjoy browsing and downloading of files.

ETISALAT FREE 1GB

duk wanda ke da buqata call 09033343997

ETISALAT FREE 1GB

ga masu son sabon sim ko tsoho me dauke da free 1gb muna sayarwa. idan a kawo kaduna kake kuma kanason siya to muna sayat dashi akan farashi me sauki. idan kanada buqata ga number dazaka nemrmu 09033343997 idan kuma ba a kaduma kakeba seka kira wannanan number don karin bayani 09033343997

2017 WAEC /WASSCE APRIL/MAY TIMETABLE

The 2017 May/June Senior School Certificate Examination (SSCE) of the West African Examination Council (WAEC) is expected to commence on 24th March and end May 15th. Based on popular demand, below is the comprehensive time table for the 2016 May/ June SSCE. ============================= Friday, 24th March, 2017 Further Mathematics Essay: 8.30am – 11.00am Objective: 2:30pm - 4pm ============================= Tuesday, 28th March, 2017 Foods and Nutrition (Essay & Objective 8.30am – 10.45am =========================== Wednesday, 29th March, 2017 History (Essay & Objective) Time: 8.30am– 11.30am ============================= Friday 31st March, 2017 Data Processing (Essay & Objective Time: 8:30am– 11:30am ============================= Monday 3rd April, 2017 Hausa 2 (Essay & Obj) 8:30am-11:am Igbo 2 (Essay & Obj) 8:30am-11:am Yoruba 2 (Essay & Obj) 8:30am-11:am Civic Education (Essay & Obj) Time: 1pm - 4pm ============================= Tuesday, 4th April, 2017 Phy...

HANYOYI DA DAMA DA AKEBI WAJEN SACE ZUCIYAN MACE

MALLAKA ZUCIYA akwai abubuwa da zasu tai makama kasami zucyar masoyiyarka, ka mallaketa,kamar ruqon amana ,alqawari,gaskiya tarairaya,shagwabawa,rarrashi,tausayawa,kula,kauda kai,da shauransu. Sai abu na 2 sune KALAMAN SACE ZUCIYA sukuma wadannan wasu dadadan kalamaine da akefurta su ga abar qauna a mabanbanta lokaci ko yananyi. Dandanon su yafi zuma dadi balle sukari ,sukan sanyaya zuciya ,sukan raunana zuciya ,sukan qarfafa zuciya ,sukan sa a sallamar da zuciya duka ,saboda shauqin su da saka masoyiya cikin JAZABAR SO DA QAUNA. HANYOYIN SACE ZUCIYA bayan kabi hanya ta 1 to sai kabi ta2 kuma kafara furtawa budurwarka KALAMAN YABO musali ,wlh NABILA KINA MATUQAR BURGENI,SAM BAKI DA GIRMAN KAI, DAFATAN YAYANA ZASUSAMI IRIYNWANNAN TARBIYYAR. KO GASKIYA JAMILA YADDA KIKE MU'AMALA DA QAWAYENKI YANA MATUQAR BAN SHAWA KIN IYA ZAMA DASU , KO NABILA KIN SAN ME HUMM WLH KAMUNKANKI YANA TABBATAR MIN DA NAYI ZABI NAGARI. KO, GASKIYA UMMI KI GODA ALLAH,WLH KINA DA HAQURI SOSAI ,KUMA ZAKICIRIBA...

GA YADDA ZAKUYI BROWSING DA DATA NA WHATSSPP

How Can I Use My Whatsapp Mb To Browse « on: Today at 09:50:28 am » =>Open your psiphon handler and input the settings as follows >>tick remove port >>proxy type : real host >>proxy server : http://web.whatsapp.com >>real proxy type : inject >>real proxy server : empty >>real proxy port :80 >>Choose Netherlands as your region >>tick connect through an http connection and input >>host address :10.199.212.2 >>port :8080 Connect and enjoy your self.

AIRTEL SUNZO DA SABON TSARI NA SAMUN 5GB KYAUTA

dafarko kutabbata kun iya tweak sannan kuyi analyze din wannan code dim ( 861143032394405) seka canza digit guda uku na karshen sekasa wasu daban bayan kunyi analyze se kuje kuyi tweaking din imel dinda kukai analyze bayan kuncanza se kutura join to 141 idan imel din yayi daidai zaka samu saqon sunbaka 5gb wato mb 5'000 kenan Allah yabamu sa'a

Love sms. KALAMAN SOYAYYA 25 DA MAZA BASU GAJEWA DAGA WAJEN MATA

Image
Ina yi wa membobin Majalisar Burin Zuciya da dukkanin masu karatun jaridar Leadership Hausa fatan alheri da fatan samun babban rabo a wannan babban rana ta Jumma’ah. Allah Ya sa yadda muka ga farkonta lafiya, Ya sa mu ga karshenta lafiya, sannan ya kara sada mu da dukkan alheran da ke cikinta, Ya kuma kare mu daga dukkan sharrin boye da na bayyane, amin. Na ci karo da wannan makalar a cikin wasu bincike-binciken da nake gudanarwa kan halayen mata, shi ne na ga yana da kyau membobinmu a wannan majalisa, musamman maza su fahimci wasu daga cikin halayen. Daga bisani, mu tattaro ra’ayoyin sauran jama’a, makaranta wannan jarida mai farin jini. A binciken nawa, na fahimci babbar matsalar da maza ke fuskanta a kan zama da mata a yau shi ne rashin fahimtar yarensu. Ma’ana Lugga ko salon da zantukansu da inda maganarsu ke fuskanta. Amma kafin nan, ba ri mu yi tsakaci kan mace da yadda take gudanar da harkokinta a zahirance. Masana harkokin mata, sun tafi a kan cewa mace t...

Comedians, markangrl with emanuella

Modem... YANDA ZAKAI AIKI DA MODEM

Yau insha A ↢↜ llau Muna tafe da bayani akan yadda zakai using da moderm batare da anyi Unlocking Nasaba ======================================== === Misali============ Kamar Moderm Na Mtn Kanso kayi using dashi Amma kana da data A Layinka Na Etislat Kuma Dole Sai Mtn To Yanzu Kana Iya Using da Layin Etisalat Ko Sauransu A Cikin Moderm dinka na mtn din ko na wani network din ZAMU FARA BAYANI ======================================== = 1- Da Farko dai Kai Download Na Nokia Pc Suite IDan Baka Dashi 2- Bayan Kagama Install Nasa Ka Budesa 3- Sai Ka Dako Moderm Danka Wanda Bakai Unlocking Nasa Ba Idan Kasa Moderm din zai Nunoma Kai Install Dinsa Idan Baka Ta'baba Idan Kuma Ka tabayi Zai Yima show na sa sai kai close din sai ka Bude NOKIA PC SUITE Dinka Kamar haka ============================= 5- Idan ka Duba zakaga wani waje uwa duniya A takaice dai ka duba hotannan zakaga mun zagaye wani guri do sai ka dannan zai nunoma wani waje kamar haka ===============...

YANDA ZAKA SAMU 1GB KO 500MB ALAYINKA NA MTN NG

Image
Domin Sanin Yadda Zaka Samu Wannan Kyautar 1gb ko 500mb Biyomu Sai Dai Kuma Akwai Matsala Na Network Zakuga Iya Nunomuku Connection IMM Kodai Something wani matsala na network Idan Kuma Kaga Ya nunoma You are Not eligible offer To kai hakuri Baka da rabo Idan Kuma Ya nunoma Yello Your request is being processed. Please wait for a confirmation message. To kajira sakon su a msg insha allahu zaiyi GASU KAMAR H AKA 1- *449*1# 500mb 2- *449*2# 1Gb Allah Yabawa Masu Sabo Sa,a

EHUKUMAR JAMB TASA ANZO DA TSARE TSARE A BANA

Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami’a wato JAMB ta bayyana cewa daga bana za ta cire damar baiwa dalibai zabar jami’o’in gwamnati biyu a kan fom dinsu da a kira da zabi na farko da zabi na biyu (1st and 2nd choices) Hukumar ta ce duk dalibin da ya zabi jami’ar gwamnati, to, zabinsa na biyu dole ya zama jami’a mai zaman kanta Hukumar ta sanar da hakan ne a shafunta na twitter a kokarinta na samar da bayanai ajin farko kan yadda za a gudanar da jarrabawar JAMB a bana