FACEBOOK" YADDA AKESA SECURITY TA YADDA BABU WANDA ZAI IYA HAWA ACCOUNT DINKA KODA YASAN PASSWORD DINKA


.
Wannan wani tsarine da facebook suka bawa
masu amfani da shafinsu wata dama wanda xaka
kare facebook dinka ta hanyar sanya masa
security
shi wannan tsari yana da matukar dadi sannan
kuma yana da mungun hadari domin kuma dakayi
active na wannan tsarin to facebook xasu turoma
da text wanda yake dauke da security wannan
security to shine abu mai muhimmanci wanda da
shine idan kayi login na account din to xa,a umar
ceka kasa pin dinka to dole saikasa wannan
security sannan xai bude to ka ga kwa babu
dama wani yahau fb dinka domin idan yahau
xasu umarci yasa pin
.
to matsalar sa kuma shine idan har ka manta
wannan security da suka baka to kuma ta
karema domin babu dama kahau fb dinka
saide yanxu koda ka manta paswod din idan
kahau wata operar kayi login to xasuyi text xuwa
number ka da new security to sai kaje kasahi
sannan ya bude
.
to baride mu fara bayanin
.
kaje facebook dinka ta opera ka budeshi sannan
kayi chan kasa xakaga inda aka rubuta SETTING
& PRIVACY to saika shiga nan idan ya bude
xakaga abubuwa
A Jere Kamar Haka ......
.
GENARAL
.
SECURITY
.
PRIVESY
.
TIMELINE & TAGGING
.
BLOCKING
.
NOTIFICATION
.
TEXT MESSAGING
.
To Kawai Saika Shiga SECURITY Idanya Bude To
Zakuga kai tsaye ya bude muku wuri kamar haka
...
inda Idan Kuka Lura Zakuga Jerin Sunaye Guda
Uku Na Farko ..
1= Text message login Code .. Enable
.
2= Login Notification code .. Enable
.
3= Login Aproval ON .. Enable
.
To Anan Abinda Ake Bukata Shine Duka Anason
Sai Mun Maida Enable ta koma Deable..
.
Tashin Farko Domin Saita na tsakiya domin
shiyafi saukin saiti watoEmail Notification login
Code
kawai saika danna kalmarEnableinda zakaga nan
take ta canja kanta daka enable zuwa kalmar
Disable..
Amfanin saita wannan kuwa shine Aduk lokacin
da wani hatsa bibi yayi yunkurin hawa Facebook
dinka tonan take Facebook zasu sanar dakai ta
hanyar sakon message zuwa Akwatin email dinka
...
Suma sauran su
.
Text message login code
.
da
.
Login Aproval
.
to suma haka xaka musu wato ka maidasu dan
enable xuwa denable
idan kayi haka shikkenan
duk lokacin da wani yayi kokarin hawa account
dinka to xasu sanar dakai cewa xa a hau fbok
dinka da opera kaxa da waya kaxa kuma a time
kasa
sannana xasu turoma da wani new security
domin ka yi amfani dashi
.
kuma ko kaine xakahau fb din naka a wata wayar
to sai sun ma hakan
.
Allah ya bada sa,a

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYI DA DAMA DA AKEBI WAJEN SACE ZUCIYAN MACE

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

ALAMONI 3 DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA