HANYOYI DA DAMA DA AKEBI WAJEN SACE ZUCIYAN MACE
MALLAKA ZUCIYA akwai abubuwa da zasu tai makama kasami zucyar masoyiyarka, ka mallaketa,kamar ruqon amana ,alqawari,gaskiya tarairaya,shagwabawa,rarrashi,tausayawa,kula,kauda kai,da shauransu. Sai abu na 2 sune KALAMAN SACE ZUCIYA sukuma wadannan wasu dadadan kalamaine da akefurta su ga abar qauna a mabanbanta lokaci ko yananyi. Dandanon su yafi zuma dadi balle sukari ,sukan sanyaya zuciya ,sukan raunana zuciya ,sukan qarfafa zuciya ,sukan sa a sallamar da zuciya duka ,saboda shauqin su da saka masoyiya cikin JAZABAR SO DA QAUNA. HANYOYIN SACE ZUCIYA bayan kabi hanya ta 1 to sai kabi ta2 kuma kafara furtawa budurwarka KALAMAN YABO musali ,wlh NABILA KINA MATUQAR BURGENI,SAM BAKI DA GIRMAN KAI, DAFATAN YAYANA ZASUSAMI IRIYNWANNAN TARBIYYAR. KO GASKIYA JAMILA YADDA KIKE MU'AMALA DA QAWAYENKI YANA MATUQAR BAN SHAWA KIN IYA ZAMA DASU , KO NABILA KIN SAN ME HUMM WLH KAMUNKANKI YANA TABBATAR MIN DA NAYI ZABI NAGARI. KO, GASKIYA UMMI KI GODA ALLAH,WLH KINA DA HAQURI SOSAI ,KUMA ZAKICIRIBA...
Comments
Post a Comment