YADDA ZAKA FITA DAGA DUK WANI TSARI DA MTN SUKE DAUKANMA KUDI

akan
Yadda zaka fita daga tsarin da MTN Suke
cirema Kudi
Da farko dai Zakaga Da Kasa Kudi Sai Kaga
babu Ko sun zari wani abu
Ga Yadda Zaka Fita
Da farko Idan Massege Suke Yoma Kawai Sai
Kai REPLY da wannan Number da suka turoma
sako Kasa 'STOP' Sai kai send
duk wani sako da kaga baka gamsu dashiba
kawai ka Reply Da STOP
Idan Kaga basu daina ba kawai Kai Call Na
Costomers Dinsu 180 Kagaya musu
insha allahu an wuce gun

dan Allah kudinga clicking akan akwatin dake saman shafin nan

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYI DA DAMA DA AKEBI WAJEN SACE ZUCIYAN MACE

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

ALAMONI 3 DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA