SOYAYYA! YADDA ZAKA SACE ZUCIYAR BUDURWAR DA KAKESO

YANDA ZAKA SACE ZUCIYAN YARINYA
Kasan cuwar mu, na ‘yan adam adoran kasa,
Allah ya halicce mune dan mu bauta masa
kuma shine ya sanya sha’awa a tare da mu.
Wannan kenan! Ina samari da suke san
mallakan ya mace ko kuma samun zuciyan
ta batare da wani asiri ko stafi ba ? Kubi yo
ni………….hausa wa suna cewa yan mata adon
gari in baku ba gari in kun yawa gari
yabaci…..
1. KYAN TSARI: Duk wata ya mace tana san
taga namiji mai kyan tsari, ma’ana tsari irin
na magana ba. Abin da nake nufi da haka
shine, namiji yakasance yana da tsarin
rayuwa mai kyau baka zamto mai yawan
sakin magana ba.
2.KYAU DA KWALLIYA: Wasu matan suna
san mutum mai kyau da kwalliya ba irin su
lado ba, soda yawa zakaga mata suna
soyayya da saurayi sabida stabar kyau da
Allah yabashi da kuma iya kwalliya kamar
dawisu. bawai da wani abu ba
3.SHIGA DA KALAMAI: Yana
da kyau kazam
to ka iya wanka da kalami da zai kai ga
dauke hankalin ta da duk wata ya’mace,
sabi da rashin iya wankan ka ko kalami
kansanya ka rashin masoyi. mai makon haka
sai kazama tamkar dan bora a soyayya. Dole
ne ka ksance ka iya shiga ko kwalliya mai
tsari.
4. KIRKI DA KULAWA: da namiji yakan
tafiyar da zuciyan ya mace sabida ya
kasance mai kulawa da kirki, misali duk
bayan wani lokaci ko sa’ar da batafi rana
daya ba ko kwana biyu ace kana zuwa ganin
ta ko kuma kana kiran ta, idan yai yawa ne
ace kun hadu sau uku. massaman ma a irin
wanan lokacin da wayar hannu tazama
ruwan dare, wani lokacin idan saduwa yayi
karanci sai ka kirata a waya. Amma fa
kasani yawan zuwa gun mace ko masoyiyar
ka wani zibin nasa gundura. Ma’ana zataji
duk ta gundura dakai massaman idan akace
soyayyan naku batai karfi ba kuma bakui
wani shakuwa sosai ba. Wato soyayar da
INDIYAWA ke kira chori-chori ko ishq. Sabi
da haka sai kadubi irin lokacin da take dashi
kuma take shirye dakai.
5.KADA KA TAYA CIKIN JAMA’A: Ka guji
yana yarinya cikin sahun kawayenta ko
kuma cikin jama’a, hakan zai karama kima
da nesan ta kanka ga barin wulakanci, wata
kila lokacin dakaje mata cikin jama’a ko
kawayen ta. taji tana sanka to amma
watakila a lokacin shigar da kai kayi bai
mataba. Hakan zai sa ta guje ka, wanda yin
haka a soyayya wulakan ci ne ga masoyi.
Mafi kyawu shine kajira ta kebance ko kuma
ta koma gida. Idan ba haka ba, to sai dai
idan sun zaman to koda su biyar ne, to
kuma yazama dole kukasan ce kubiyar koda
sauran basa san yan matan. Sabi da suka
sance masu dauke masu hankali a lokacin
da kuke hira kuma suma sauran yan matan
yin haka zai nuna cewa wanda kake so bata
fita daban a cikin suba. Rashin yin haka, kan
iya sa saurayi rashi komin kyan ka. Sabida
duk abin da sauran kawayenta sukace akan
ka dashi zatai amfani.
6.BARKWANCI: idan ka kasance mai raha ga
masoyiyar ka to nan danan zaka sace
zuciyan ta, misali karika ce mata a duk
lokacin da kazo hira da ita, amincin so
gareki ya tauraruwan zuciya ta, daya tamkar
da goma cikin sahun mataye, ado da kyau
sufar kice, murshin ki ke sanya zukata
fara’a, gimbiya adon yan mata. Da sauran
su, kanamai ambaton haka cikin murmushi
da shauki irin na soyaya kuma dole ne hiran
ku yaka sance mai amfani bakai ta zuba ba,
har sai ka gundu reta. Yawan magan bashi
tasiri a soyayya mudin ba magana ne masu
dauke hankali da sanji ko rashin gundura ba.
7. KUDI DA KULAWA: kasani cewa mata
suna bukatan, su samu saurayi mai tashen
kudi da kulawa cikin bukatun su ako da
yaushe, sabi da haka yana karamu su
soyyan ka. Kasani yawan neman kudi a gun
budurwa ba soyayya bane, illa yawuce
mukirashi kwadayi a soyayya. Kuma mafi
yawan ci zaka samu, soyayyar su bata karko
batare da an barance ba.
8.KYAUTATAWA: sai dai kuma duk da nayi
bayani kan cewa kwadayi bashi da kyau a
soyayya, hakan bashi yake nuna baza ka
kyautatawa farin cika kaba ko masoyiyan ka.
Hasali ma idan kai haka, to zaka kara wani
karfin shakuwa ne tsakanin ku da juna.
Misali, nasha fada maku cewa kudi bashi ne
soyayya ba mudin so nagaskiya akeyi. Yana
da kyau ka kyautata masoyiyan ka ta hanyar
siyan mata abin da zai faranta ranta. Kada
kaje kasiyi abun da zai kawo karshen
soyayan ku, akula. Misali kada kaje kasiyo
mata fulawan da ake kaima gawa kabari da
sunan soyayya. Ita furen soyayya daban
take, yin aksin haka kansa soyayyan ku ya
ruguje , sabida bata irin wanan fulawa
nanufin ka kosa kaga mutuwan tane. Sabi da
haka, abin da yafi da cewa kawai, kasayi
abin da kaga zuciyan ta yake yawan so ko
kuma ambato. Zaka gane hakane ta hanyar
hirar ku da ita ako da yaushe. Misalin irin
abin da kasiya masoyiyan ka sune….agogo
mai tsada wanda duk lokacin da ta mike
hanun ta zata gani tayi fara’a. Kuma a
lokacin da jama’a suka gani, zasu tambayeta
waya siya maki?…ita kuma zata ce wanene…
ma’ana masoyi nane. Abu na biyu shine abin
wuya da zobe masu tsada wanda duk
lokacin da ta dur kusa abin wuyan zai rika
lilo tana tuna ka farin cika nakara budeta.
Hakan zai sa katafi da zuciyan ta gaba
daya. Duk lokacin data daga hannu ta. taga
zoben daka siya mata, zata cigaba da rike
maka alkawari.
Wanan kadan cikin irin kyautatawan da zakai
Kubiyuni da dan saninin YADDA
BUDURWARKA ZATAFI SON HIRA DAKAI
ACIKIN SAMARINTA

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYI DA DAMA DA AKEBI WAJEN SACE ZUCIYAN MACE

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

ALAMONI 3 DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA