YADDA ZAKA KIRA WAYAR ABOKINKA DA NUMBER WAYANSA

[Android] YADDA ZAKA KIRA WAYAR ABOKINKA
DA NUMBER WAYAN SA
.
Kamar yadda kuka sani zaku iya kiran wayan
abokinku da number wayar sa wato idan ka kira
wayarsa mai makon yaga number wayar ka to
saide yaga number wayarsa wato ka kirashi
amma numbersa zai gani an kirashi da ita,
Nasan zakuyi mamakin wannan batun to ba abin
mamaki bane gomin ga yadda zakuyi abun,
.
Da farko kuje google ko play store sai kuyi
download na wannan application mai suna
Voxox.apk bayan kunyi download dinsa sai ku
budeshi kuyi Register wato Sign Up bayan kunyi
Sign Up saiku shiga More Option saiku duba inda
aka Rubuta Caller ID, idan kun shiga Caller ID din
to anan saiku sanya Number wayar Abokin naku
wanda zaku kira shikkenan sai kuyi save,
Shikkenan saiku gwada kiran abokin naku,

Comments

Popular posts from this blog

HANYOYI DA DAMA DA AKEBI WAJEN SACE ZUCIYAN MACE

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

ALAMONI 3 DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA