SAQO ZUWA GA YAN KADUNA.. AL'UMMAR MUSULUMA JAHAR KADUNA NA FUSKANTAR MATSALA AZABEN GWAMNA WANDA ZAI GUDANA RANAR ASABAR
Alummar Musulman jahar kaduna Na fuskantar Matsala Azaban gwamna wanda zai gudana Ranar Asabar 9/3/2019
Daga Farouq Sobeka Assalafy
Duk wani musulmi a ko’ina yake a duniya ba wai musulmin jihar Kaduna ba sai ya girgiza idan yaji mummunan tanadin da Kiristocin kudancin jihar Kaduna sukayi domin su tabbatar da sun kawar da Malam Nasir El-Rufai daga kan kujerar gwamnan jihar.
Nayi imani da Allah zaben gwamnoni da ‘yan majalisun jiha da za’a gudanar nan da kwana 7 babu shakka Malam Nasir El-Rufai ba da ‘dan takaran gwamna na jam’iyyar PDP Alhaji Isah Ashiru kudan zaiyi takara ba, da kungiyar Kiristoci ta CAN reshen Jihar Kaduna zaiyi takara.
Shi kansa Malam Nasir El-Rufai ya tabbatar da wannan, kamar yadda kwanaki ya bayyana cewa yayi imani da Allah ko shugaban kiristocin duniya (Papa Roma) zai kawo ya ajiye a matsayin mataimakinsa ya san cewa kiristocin Kaduna ba zasu zabeshi ba saboda tsananin kiyayyar da suke masa, saboda me yasa?
Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Mr Yakowa yayiwa musulunci muguwar barna da zagon-kasa ta karkashin kasa wanda zuwan Malam Nasir El-Rufai ya toshe duk wata hanyar da Yakowa yabi ya yiwa musulmin Kaduna barna da zagon kasa.
Ya kamata Musulman Kaduna su dawo taitayin su, cikin wata rubutacciyar takardan sirri da Kiristocin Kaduna suka bawa ‘dan takaran gwamna na jam’iyyar PDP kan cewa zasu mara masa baya idan ya saka hannu akan kudurce-kudurcensu kamar haka:
1) idan yaci gwamna ya basu mukamin Sakataren gwamnatin jihar Kaduna (SSG).
2) Suna so ya basu mukamin shugaban ma’aikata na jihar Kaduna (Head of Civil Service).
3) Suna bukatar mukamin kwamishinoni guda hudu (4) wanda ya hada da na; kudi, ilimi, lafiya da ayyuka.
4) Ya dawo musu da Malaman makaranta na bangaren su Kiristoci da Malam Nasir El-rufai ya kora daga aiki
5) Ya dawo musu da sarakunansu na gargajiya wanda Nasir El-Rufai sauke.
6) Ya dawo da biyan Pastoci kudin da Patrick Yakowa ya ke biyansu kowane wata daga asusun gwamnatin jihar Kaduna wanda Malam Nasir El-Rufai ya soke
7 )Ya dawo musu da tsangayoyi masu muhimmanci na jami’ar jihar kaduna da ke Kafanchan wanda Malam Nasir El-Rufai ya dauke zuwa Arewacin kaduna tare da sake canza fasalin jami’ar.
8) Ya yafewa duk mutanensu da suka tayar da tarzoma suka kashe Hausawa ko musulmi a Kudancin Kasuna wadanda sunayensu ke tare da gwamnati.
9) Ya basu mukamin Ministoci da jakadu wanda gwamnatin tarayya zata bawa jihar kaduna nata kason.
10) Duk wanda ya dauke shi aiki alhali yana aiki da gwamnatin tarayya, to, kar ya matsa masa ya ajiye aikinsa a can sai lokacin da ya ga dama.
Ance wadannan yarjeniyoyi an gabatar dasu, har ‘dan takaran gwamnan jihar Kaduna na jam’iyyar PDP ya amince kuma ya sa hannu, shiyasa dan takarar gwamna na jam’iyyar APGA da na LM daga yankinsu na Kudancin Kaduna suka mara masa baya.
Malamai suna kira gareka ya kai Musulmin jihar Kaduna, a matsayinka na musulmi me kishin Addininka ka ajiye duk wata kulli da kiyayya da duk wani abinda Malam Nasir El-Rufai ya maka na rashin kyautatawa, ka kauda kai ka zabeshi ya zarce yaci darajan musulunci, saboda zaben nan daza’ayi a Kaduna; Malam Nasir El-Rufai ba da Ashiru zai gwabza takara ba, da Qungiyar kiristoci ta CAN ne zai gwabza takara.
Zabe ne tsakanin mai Imani da kafirci
Zabe ne tsakanin Mumunai da munafikai
Zabene tsakanin Masu tayar da tarzoma da Kuma Musulmai Kaduna masu kaunar zaman lafiya.
Zabe ne tsakanin masu son zaman lafiya da masu son tayar da hankali.
Zabene ne tsakanin masu son fadan addini da masu kyamatar fadan addini
Zabene tsakanin bakaken maguzawa da musulmai
Kungiyar CAN sun hada Kai da munafukan musulman jihar Kaduna domin a kifar da Musulunci, ya kamata duk wani musulmi ya fito ya zabi Malam domin a kunyata su.
Akarshe Ni Farouq Sobeka Assalafy ina Rokon Ubangiji Allah ya tabbatar da gwamnan jahar kaduna Malan Nasiru El Rufa i Akan kujerar Shi ta gwannan kaduna...
Comments
Post a Comment