labaran siyasa... APC TACE ASHIRYE TAKE DON QALUBALANTAR PDP A KOTU


  1. APC ta nesanta kanta da wasikar da wata kungiyar yakin neman zaben Buhari ta rubuta wacce ta nemi kasashen duniya su hana wa Atiku zuwa Kotu domin kalubalantar nasarar sake zaben shugaba Buhari Sanarwar da Barista Festus Keyamo mai magana da yawun ofishin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC ya fitar ranar Talata ta ce babu yawun jam'iyyar APC ko shugaba Buhari a matakin da kungiyar ta dauka

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

HANYOYI DA DAMA DA AKEBI WAJEN SACE ZUCIYAN MACE

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

ALAMONI 3 DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA