YADDA ZAKA MAIDA GROUP DINKA NA FACEBOOK YAZAMA DUK WADDA YAI POST SEKAI APPROVIN
Assalamu Alaikum Abokai Nasan Wasunku
Dayawa Suna Bude Group Amma Wasu Masu
Post Na Batsa Suna Zuwa Sunayi Musu Post
Kuma Basusan Yadda Zasuyi Da Suba To Ga
Dama Ta samu Tayadda Zaka Rufe Wannan
Matsalar Insha Allahu.
==>1/ Da Farko Dai Kaje Kai Login Na Facebook
Dinka
==>2/ Bacin Kai Loging Na Facebook Sai Kaje
Group Din Da Kakeso Kasa Masa Wannan Abun
Sai Kashiga Group Info Bacin Kashi Ga Sai Ka
Duba Akwai Inda Zakaga Ansa Edit Group
Setting Sai Ka Shiga Bacin Ka Shiga Sai Ka
Duba Zakaga Inda Akasa Admin Or Moderators
Approve Posts Sai Kai Enable Nasa Wato Ka
Kunnan sa
Shikenan Ka Gama Insha Allahu Idan Ba Ka
Gane Ba Kayi Comment

Comments
Post a Comment