YADDA ZAKA FOYE LAST SEEN NA WHATSAPP A WAYAR ANDROID
Yau Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani Akan
Yadda Zaka Boye
Last Seen Dinka Na Whatsapp
ko Profile Photo
Ko Status
Ba Wanda Zai gani Sai Wanda Kayi Save Na
Number Dinsa A Contact Na Ka
In Kuma Kaga Dama Ba Wanda Zai Gani
Ku Biyo Mu
========================================
Da Farko Dai Ka Je Ka Shiga Settings Idan Ka
Shiga Zai Baka Zabi Kamar Haka
Sai Ka Shiga Account Nanma Idan Kashiga Zai
Baka Zabi Kamar Haka
========================================
Sai Ka Shiga Privacy Idan Kashiga Zakaga Ya
Budema Kamar Haka
========================================
Who Can See My Personal Info-
===========================
Kana Danna Last Seen Zai Baka Zabi Kamar
Haka Sai Duba Kaga Wanne Kake So Kasa
My Contact - Shine Wanda Kai Save Na
Numb
ersa Zai Gani
No Body- Ba Wanda Zai Gani
Everyone- Kowa Da Kowa Zai Gani
Ku Yi Share Zuwa ga Abokanku Na Facebook
Twitter Whatsapp

Comments
Post a Comment