Love sms. KALAMAN SOYAYYA 25 DA MAZA BASU GAJEWA DAGA WAJEN MATA
Ina yi wa membobin Majalisar Burin Zuciya da
dukkanin masu karatun jaridar Leadership Hausa
fatan alheri da fatan samun babban rabo a
wannan babban rana ta Jumma’ah. Allah Ya sa
yadda muka ga farkonta lafiya, Ya sa mu ga
karshenta lafiya, sannan ya kara sada mu da
dukkan alheran da ke cikinta, Ya kuma kare mu
daga dukkan sharrin boye da na bayyane, amin.
Na ci karo da wannan makalar a cikin wasu
bincike-binciken da nake gudanarwa kan halayen
mata, shi ne na ga yana da kyau membobinmu a
wannan majalisa, musamman maza su fahimci
wasu daga cikin halayen. Daga bisani, mu
tattaro ra’ayoyin sauran jama’a, makaranta
wannan jarida mai farin jini.
A binciken nawa, na fahimci babbar matsalar da
maza ke fuskanta a kan zama da mata a yau shi
ne rashin fahimtar yarensu. Ma’ana Lugga ko
salon da zantukansu da inda maganarsu ke
fuskanta. Amma kafin nan, ba ri mu yi tsakaci
kan mace da yadda take gudanar da harkokinta
a zahirance.
Masana harkokin mata, sun tafi a kan cewa
mace ta fi aiki da zuciya fiye da kwakwalwa,
sabanin namiji da ke aiki da tsantsar
kwakwalwarsa, gami da hikimar da Allah Ya
huwace masa. Bisa wannan dalilin ne idan
mutum ya aikata wani abu, a ce da shi, ‘Haba
wane…! Me ya sa kake abu kamar mace?’ Nesa
ba kusa ba, namiji ya dara mace zurfin tunani da
nazari bisa wannan dalilin. Hakan kuwa ya samo
tushe ne daga cikin littafin Allah mai tsarki,
wato Alkur’ani; inda Allah (SWT) da kanSa Ya
zayyano martabobin namiji fiye da mace, sannan
bayyana dalla-dalla fifikon namijin bisa mace,
kamar yadda malamai suka karantar da mu.
Amma ina son masu karatu su gane cewa, zan
takaita wannan tattaunawar a kan matanmu na
wannan zamanin. Domin kada wani ya tashi da
husumarsa ya ce, ina kokarin muzanta mata a
Musulunci.
Sanin kanmu ne cewa akwai manyan bayin Allah
(mata), wadanda Allah Ya zaba a cikin addinin
Musulunci, wadanda kuma suka taka
muhimmiyar rawar ganin Musulunci ya tabbata.
Su zababbu ne na Allah, su iyaye ne abin
alfahari gare mu, sun kasance fitilu a gare mu.
To, wannan makalar tana kallon rayuwarmu
matanmu ne na yanzu. Da fatan an fahimta.
Me ya sa aurarrakinmu na zamanin nan ba sa
yin karko? Me kuma ya sa maza suka kasa
fahimtar abokan zamansu? Bisa wani dalili ya
sa mata ba su da kunyar kallon namiji, sannan
za su iya furta masa kowace irin kalma da ta zo
bakinsu! Ina alkunyar da aka fi sanin mace da
ita? Me ya sa aka watsar da kyawawan al’adu,
wadanda suke zame wa mutane abin koyi?
Kafin mu amsa wadannan tambayoyin, yana da
kyau mu kalli wasu zantukan da na binciko, a
wani nazarin musamman da na gudanar da
halayen mata kamar yadda na fadi a sama, ko
maza za su iya daukar darasi a kai? Ga su nan

Comments
Post a Comment