Modem... YANDA ZAKAI AIKI DA MODEM
Yau insha A↢↜llau Muna tafe da bayani akan yadda
zakai using da moderm batare da anyi Unlocking
Nasaba
========================================
===
Misali============
Kamar Moderm Na Mtn Kanso kayi using dashi
Amma kana da data A Layinka Na Etislat Kuma
Dole Sai Mtn To Yanzu Kana Iya Using da Layin
Etisalat Ko Sauransu A Cikin Moderm dinka na
mtn din ko na wani network din
ZAMU FARA BAYANI
========================================
=
1- Da Farko dai Kai Download Na Nokia Pc Suite
IDan Baka Dashi
2- Bayan Kagama Install Nasa Ka Budesa
3- Sai Ka Dako Moderm Danka Wanda Bakai
Dinsa Idan Baka Ta'baba Idan Kuma Ka tabayi
Zai Yima show na sa
sai kai close din sai ka Bude NOKIA PC SUITE
Dinka
Kamar haka
=============================
5- Idan ka Duba zakaga wani waje uwa duniya A
takaice dai ka duba hotannan zakaga mun
zagaye wani guri do sai ka dannan zai nunoma
wani waje kamar haka
===========================
6- Sai Kai click akan wannan abun mai kama da
spaner wato setting Idan kabudesa zakaga
kamar haka
===================================
7- Zakaga wani waje alamar na zaba ne sai ka
danna kamar yadda yake a hotannan
idan ka dannan zak nunoma wajan Wajan Cike
access point
Idan mtn Kasa Kodai shauransu
1-MTN---- web.gprs.mtnnigeria.net
2-ETISALAT-------- etisalat
3-AIRTEL---------- internet.ng.airtel.com
4-GLO-------------- glowap
Shikenan sai kai ok Insha Allahu Kawai
Browsing Zaka Fara
Idan Baka Ganeba Kayi Comment
Kayi Share Zuwa Shauran Abokanka Dake
Duniyar Chat
Kamar yadda Akai ma
good bye

Unlocking Nasa Ba
Idan Kasa Moderm din zai Nunoma Kai InstallDinsa Idan Baka Ta'baba Idan Kuma Ka tabayi
Zai Yima show na sa
sai kai close din sai ka Bude NOKIA PC SUITE
Dinka
Kamar haka
=============================
5- Idan ka Duba zakaga wani waje uwa duniya A
takaice dai ka duba hotannan zakaga mun
zagaye wani guri do sai ka dannan zai nunoma
wani waje kamar haka
===========================
6- Sai Kai click akan wannan abun mai kama da
spaner wato setting Idan kabudesa zakaga
kamar haka
===================================
7- Zakaga wani waje alamar na zaba ne sai ka
danna kamar yadda yake a hotannan
idan ka dannan zak nunoma wajan Wajan Cike
access point
Idan mtn Kasa Kodai shauransu
1-MTN---- web.gprs.mtnnigeria.net
2-ETISALAT-------- etisalat
3-AIRTEL---------- internet.ng.airtel.com
4-GLO-------------- glowap
Shikenan sai kai ok Insha Allahu Kawai
Browsing Zaka Fara
Idan Baka Ganeba Kayi Comment
Kayi Share Zuwa Shauran Abokanka Dake
Duniyar Chat
Kamar yadda Akai ma
good bye
Comments
Post a Comment