EHUKUMAR JAMB TASA ANZO DA TSARE TSARE A BANA
Hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga
jami’a wato JAMB ta bayyana cewa daga bana
za ta cire damar baiwa dalibai zabar jami’o’in
gwamnati biyu a kan fom dinsu da a kira da zabi
na farko da zabi na biyu (1st and 2nd choices)
Hukumar ta ce duk dalibin da ya zabi jami’ar
gwamnati, to, zabinsa na biyu dole ya zama
jami’a mai zaman kanta
Hukumar ta sanar da hakan ne a shafunta na
twitter a kokarinta na samar da bayanai ajin
farko kan yadda za a gudanar da jarrabawar
JAMB a bana

Comments
Post a Comment