KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA
KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON
SOYAYYA GA MASOYA!!!
Idan kana tare da budurwa / masoyiyarka, ya
kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan
hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai.
KAMAR HAKA!
Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda
naga wacce tafi kowacce haske, saina naga
bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin
jikina!
Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na
kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace
sai ke!
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu
wata a zuciyata sai ke kadai!
Yarda da amincewarki gareni, sune zasu
tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni!
Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da
bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a
mantawa dake ba masoyiyata!
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don
neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko
da nike roqo samu!
Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare
da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da
ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi!
Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a
sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya
mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi
farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi
da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki
su mamaye zuciyata!
Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar
masoyiyarka cikin sauki!!
Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman
domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!!
In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!

9ce one mutumina
ReplyDeletedas nice
ReplyDeleteZan gwada na gani abokina.
ReplyDeleteNice
ReplyDeleteQuite appreciate
ReplyDeleteBa laifi Hakan
ReplyDeleteআমি মোঃরকি ইসলাম । পেশায় একজন প্রবাসি। বর্তমানে মালেশিয়ায় বসবাস করছি। ব্লগ পড়তে ও আর্টিকেল লিখতে পছন্দ করি
ReplyDeletesad dp
Sad status in hindi
LOVE QUOTES IN HINDI
what is love?
font copy and paste
অনলাইন কাজ
Aiki mai kyau
ReplyDeleteNice
ReplyDeleteTabbas Soyayya Gaskiya che kuma Halittache Saboda Haka Kowa yarike Amana A soyayya Tabbas zaiyi Nasara
ReplyDeleteIdan kuna son Kalaman soyayya Masu Dadi da Kara Dankon soyayya Masu Ratsa Jiki da zuciya to yi register yanxu a 👇👇
ReplyDeletehttps://lodachat.com
Godiya da wannan kyautatawa
ReplyDeleteSalim ina son ka, me ya sanya ka ke yin kokwanto a bisa kalmar so da na furta a gare ka? Tabbas kaine mutum na farko da haduwa da shi ya kore min bakin ciki, ya wanzar da farin ciki a zuciya ta ya yalwata murmushi a saman fuska ta hakane dalilin da ya sanya na ke kiran ka da SADAUKI.
ReplyDeletehttps://mynovels.com.ng/gidan-uncle/
https://mynovels.com.ng/kalaman-soyayya-masu-dadi/
Salim, ka yi nasara ka yi nasarar jan ra’ayin soyayya ta a kan ka kaine na mallakawa linzamin zuciyata, kaine mutum na farko da na taba furtawa kalmar SO kuma a yanzuma zan kara mai-maitawa a gare ka ina son ka.
This comment has been removed by the author.
ReplyDeleteLove Text Messages To Make Him/Her Smile
ReplyDelete