KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON SOYAYYA GA MASOYA

KALAMAN SOYAYYA MASU KARA DANKON
SOYAYYA GA MASOYA!!!
Idan kana tare da budurwa / masoyiyarka, ya
kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan
hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai.
KAMAR HAKA!
Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda
naga wacce tafi kowacce haske, saina naga
bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!
So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin
jikina!
Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na
kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace
sai ke!
Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu
wata a zuciyata sai ke kadai!
Yarda da amincewarki gareni, sune zasu
tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni!
Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da
bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a
mantawa dake ba masoyiyata!
Nakan raba dare ina mai roqon Allah don
neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko
da nike roqo samu!
Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare
da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da
ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi!
Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a
sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya
mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi
farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi
da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki
su mamaye zuciyata!
Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar
masoyiyarka cikin sauki!!
Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman
domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!!
In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!

Comments

  1. Zan gwada na gani abokina.

    ReplyDelete
  2. আমি মোঃরকি ইসলাম । পেশায় একজন প্রবাসি। বর্তমানে মালেশিয়ায় বসবাস করছি। ব্লগ পড়তে ও আর্টিকেল লিখতে পছন্দ করি
    sad dp
    Sad status in hindi
    LOVE QUOTES IN HINDI
    what is love?
    font copy and paste
    অনলাইন কাজ

    ReplyDelete
  3. Tabbas Soyayya Gaskiya che kuma Halittache Saboda Haka Kowa yarike Amana A soyayya Tabbas zaiyi Nasara

    ReplyDelete
  4. Idan kuna son Kalaman soyayya Masu Dadi da Kara Dankon soyayya Masu Ratsa Jiki da zuciya to yi register yanxu a 👇👇
    https://lodachat.com

    ReplyDelete
  5. Salim ina son ka, me ya sanya ka ke yin kokwanto a bisa kalmar so da na furta a gare ka? Tabbas kaine mutum na farko da haduwa da shi ya kore min bakin ciki, ya wanzar da farin ciki a zuciya ta ya yalwata murmushi a saman fuska ta hakane dalilin da ya sanya na ke kiran ka da SADAUKI.
    https://mynovels.com.ng/gidan-uncle/

    https://mynovels.com.ng/kalaman-soyayya-masu-dadi/

    Salim, ka yi nasara ka yi nasarar jan ra’ayin soyayya ta a kan ka kaine na mallakawa linzamin zuciyata, kaine mutum na farko da na taba furtawa kalmar SO kuma a yanzuma zan kara mai-maitawa a gare ka ina son ka.

    ReplyDelete
  6. This comment has been removed by the author.

    ReplyDelete

Post a Comment

Popular posts from this blog

HANYOYI DA DAMA DA AKEBI WAJEN SACE ZUCIYAN MACE

ALAMONI 3 DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA