HANYOYI DA DAMA DA AKEBI WAJEN SACE ZUCIYAN MACE
MALLAKA ZUCIYA
akwai abubuwa da zasu tai makama kasami
zucyar masoyiyarka, ka mallaketa,kamar
ruqon amana ,alqawari,gaskiya
tarairaya,shagwabawa,rarrashi,tausayawa,kula,kauda
kai,da shauransu. Sai abu na 2 sune
KALAMAN SACE ZUCIYA
sukuma wadannan wasu dadadan
kalamaine da akefurta su ga abar qauna a
mabanbanta lokaci ko yananyi.
Dandanon su yafi zuma dadi balle sukari
,sukan sanyaya zuciya ,sukan raunana
zuciya ,sukan qarfafa zuciya ,sukan sa a
sallamar da zuciya duka ,saboda shauqin su
da saka masoyiya cikin JAZABAR SO DA
QAUNA.
HANYOYIN SACE ZUCIYA
bayan kabi hanya ta 1 to sai kabi ta2 kuma
kafara furtawa budurwarka KALAMAN YABO
musali ,wlh NABILA KINA MATUQAR
BURGENI,SAM BAKI DA GIRMAN KAI,
DAFATAN YAYANA ZASUSAMI
IRIYNWANNAN TARBIYYAR.
KO
GASKIYA JAMILA YADDA KIKE MU'AMALA
DA QAWAYENKI YANA MATUQAR BAN
SHAWA KIN IYA ZAMA DASU ,
KO
NABILA KIN SAN ME HUMM WLH
KAMUNKANKI YANA TABBATAR MIN DA
NAYI ZABI NAGARI.
KO, GASKIYA UMMI KI GODA ALLAH,WLH
KINA DA HAQURI SOSAI ,KUMA
ZAKICIRIBARSA .
KO
HMMM NABIL KINSAN ME ? GASKIYA KINA
DA BAIWA BAQARAMABA ,ALLAH YABAKI
TAUSAYI DAYAWA SAI KIQARA
GODEMASA,KINSAN TAUSAYI BANGARENE
NA IMANI.
wato anan anaso ka dan yabeta sai kuma
*2 kalaman sa farin ciki
sai kayi qoqari ka furta mata kalaman sa
farinciki bayan kayi na yabo
musali
kace
NAFISA ,in Tace na'am ABDUL
SAI KAYI murmushi kace wlh ina matuqar
sonki i.
Ko
hmm nabil kinsan me wlh ban iya sanini
adadin son danake miki ba azuciyata kamar
na hadiye ki.
Sai kuma kalaman sanyaya zuciya ,bayan
na yabo da farinciki.
Sai kuma kalaman sanyaya zuciya
musali
anan gabar labari me dan gajarta medadi
da sa dariya zaka danbata wanda baifi
MINTI 3,DAN SANYAYA MATA ZUCIYA
DAGANAN KUMA SAI KAFADA MATA
KALAMAN
kalaman tabbatar da soyayya
musali kace
aishat wlh ina sonki so na haqiqa kuma ina
me tabbatarmiki ba gudu ba juyamiki baya
ina tare dake masoyiya tagari dari bisa dari,
ko
NABILnariqeki amana iyarayuwa kada kitaba
tinanin zan canjamiki daga Abdul dinki na
asali.
daganan kuma sai ka sake fadamata
kalaman
qarfafawa soyayya
musali
kace aishat kada kimanta ni masoyinkine
abokin sirrinki kada kitaba tunanin gazawa
ta agareki masoyiyata,
nabila fatana kada Allah yakawo ranar da
wannan kyakkywar surar zata juyan
baya,kamar yadda hakan bazata taba
faruwa ba a gareni
DAGANAN KUMA SAI KALAMAN RAUNANA
ZUCIYA
musali ,NABILA KINA JIN ABUN DANAKEJI
KUWA AZUCIYATA ?HMM
WLH NABILA SONKI YAGAMA MAMAYEMIN
ZUCIYA NAKAN SHAFE AWA 24 KODA
YAUSHE KINA RAINA,,
WLH UMMANMU TA FUSKANCI HAKA
AGASKIYA NABIL IN BANSAMEKI BA,NA
SHIGA 3 rayuwata nacikin hadari hmmm sai
kasaki hawaye.,
HABA TUNI ZUCIYAR MASOYIYA ZATAI
RAUNI KAGA TANA RARRASHINKA ,kadena
fadar haka kaji ko nace ma ka kwantar da
hankalinka abdul ni takacefa ,goge hawayen
kaji nawa.hmm
daganan kazo qarshe sai kafurta kalaman
SACE ZUCIYA
MUSALI
nabila nabaki zuciyata amana dan Allah
kiriqeni amana ,nasan kekadai kikacancanta
,na mallakawa zuciyata saigashi tuni kin
mallaketa niburina nima namallake zuciyarki
kamar yadda kika mallake tawan nabil,
tuni zakaga nabil ,
tace AINIMA HAKA ABDUL TUNI KA
MALLAKE MIN ZUCIYA .
sai kayi ajiyar numfashi ,kace dan Allah
dagaske NABIL NAGAMA MALLAKE
ZUCIYAR KI ,DUKKA ,
to anan zatafadama yadda takejin sonka a
zuciyarta.
Satar zuciya kana iyayi a zuwa
gunbudurwarka zance 1,ko fiye da
1 ,yadanganta da kaidin dakuma surutun
budurwarka .wata kanashira amma tana
baka lbr,wata ma hanaka magana takeyi ita
takeyin shirar .,hakan ma alamace ta
anasonka ,
saboda haka kana iya yin wasu kalaman
watarana kayi wasu.
ALLAH YAHADA KOWA DA MASOYI NA
GARI,
Gsky
ReplyDeleteAmeen muna godiya
ReplyDelete