ALAMOMI UKKU NE DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯ 1, tanajin kunyar ka, 2, tana cemaka yaya 3, tana yawan kallonka. ALAMOMI GOMA NE DA ZAKI GANE SAURAYI YANA SANKI ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯ 1, zaki ga saurayi yana yawan kallonki, 2, yana yawan maki magana, 3, yana yawan gaidaki, 4, yana cemaki aunty, 5, yana cewa yasu momy, 6, yana tsokanar ki wasa, 7, yana yawan baki kyauta, 8, yana yawan zama kofar gidanku 9, yana chanja launin muryar sa idan kuna zance, 10, yana nuna maki shi dan hutu ne. DAN HAKA IDAN KUKA SAMU KANKU DAGA DAYA CIKIN WADANNAN TO KUSASANTA KANKU. ACIGABA DA GASHI.......