Posts

HOW TO GET 500# ON YOUR MTN SIM

How To Get 500naira Bonus For 5naira On Mtn « This Trick is Only for Mtn Users Only ... MTN gives u #500 bonus for #100 call but on MTN ZONE,you can make up to #100 call with just #5 from 12:00am to 5:00am HOW DOES THE TRICK WORK? Firstly, dial *507# to activate the bonus. Make sure u have at least #4 and atmost #6 Then make call from after 12:00am till ur airtime get exhausted and u wil get #500 bonus to make calls for the day. Tested and confirmed....

YADDA ZAKA MAIDA #100 TAKOMA 600NAIRA ALAYINKU NA AIRTRL

assalamu alaikum batare sa bata lokaci ba ka tabbatar kanada naira 100 alayinka seka danna *234*100" shikenan. bawae sai na 100 ba ko na nawa zaka iyayi idan kanaso wani daban seka danna *234# kazafa wadda kakeso Allah bamu saa

ALAMONI 3 DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA

ALAMOMI UKKU NE DA ZAKA GANE BUDURWA TANA SONKA ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯ 1, tanajin kunyar ka, 2, tana cemaka yaya 3, tana yawan kallonka. ALAMOMI GOMA NE DA ZAKI GANE SAURAYI YANA SANKI ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯ 1, zaki ga saurayi yana yawan kallonki, 2, yana yawan maki magana, 3, yana yawan gaidaki, 4, yana cemaki aunty, 5, yana cewa yasu momy, 6, yana tsokanar ki wasa, 7, yana yawan baki kyauta, 8, yana yawan zama kofar gidanku 9, yana chanja launin muryar sa idan kuna zance, 10, yana nuna maki shi dan hutu ne. DAN HAKA IDAN KUKA SAMU KANKU DAGA DAYA CIKIN WADANNAN TO KUSASANTA KANKU. ACIGABA DA GASHI.......

ZUWA GA MAZIYARTAT WANNAN SHAFI MAI ALBARKA

assalam alaikum dafatan kowa lpy dan Allah kurika click akan dan akwatin dake saman shafin nan mungo Allah yabar zumunci muhuta lpy

YADDA ZAKA MAIDA GROUP DINKA NA FACEBOOK YAZAMA DUK WADDA YAI POST SEKAI APPROVIN

Assalamu Alaikum Abokai Nasan Wasunku Dayawa Suna Bude Group Amma Wasu Masu Post Na Batsa Suna Zuwa Sunayi Musu Post Kuma Basusan Yadda Zasuyi Da Suba To Ga Dama Ta samu Tayadda Zaka Rufe Wannan Matsalar Insha Allahu. ==>1/ Da Farko Dai Kaje Kai Login Na Facebook Dinka ==>2/ Bacin Kai Loging Na Facebook Sai Kaje Group Din Da Kakeso Kasa Masa Wannan Abun Sai Kashiga Group Info Bacin Kashi Ga Sai Ka Duba Akwai Inda Zakaga Ansa Edit Group Setting Sai Ka Shiga Bacin Ka Shiga Sai Ka Duba Zakaga Inda Akasa Admin Or Moderators Approve Posts Sai Kai Enable Nasa Wato Ka Kunnan sa Shikenan Ka Gama Insha Allahu Idan Ba Ka Gane Ba Kayi Comment

YADDA ZAKUSA #100 ALAYINKU NA AIRTEL KASAMU KYAUTAR 600NAIRA

Image
Assalamu A Laikum Yan Uwa Barkanmu Da Wannan Lokaci Da Fatan Kuna Lafiya. Yau Insha Allahu Muna tafe da bayani akan yadda zakasa N100 Ta zama N600 A Layinka Na Airtel. DA Farko dai idan kaje ka siyo Card Na Airtel. *555*Card Pin# Sai kai kira Kamar dai yadda zakasa na Mtn. Ku Huta Lafiya.

YADDA ZAKA FITA DAGA DUK WANI TSARI DA MTN SUKE DAUKANMA KUDI

akan Yadda zaka fita daga tsarin da MTN Suke cirema Kudi Da farko dai Zakaga Da Kasa Kudi Sai Kaga babu Ko sun zari wani abu Ga Yadda Zaka Fita Da farko Idan Massege Suke Yoma Kawai Sai Kai REPLY da wannan Number da suka turoma sako Kasa 'STOP' Sai kai send duk wani sako da kaga baka gamsu dashiba kawai ka Reply Da STOP Idan Kaga basu daina ba kawai Kai Call Na Costomers Dinsu 180 Kagaya musu insha allahu an wuce gun dan Allah kudinga clicking akan akwatin dake saman shafin nan