Posts

ETISALAT UNLIMITED FREE BROWSE

Etisalat Unlimited Browsing Via Tweakware [Trick] Hello hausasmart is back from a shirt break How you can activate this New Etisalat cheat Firstly Download latest Tweakware here Step2..  Install it and Open it Step3... Go to settings Step 4... Click on install  REMOTE TWEAK NOTE Make sure you have at least 1mb or 55kb on your sim to. Install the Remote Tweak successfully After you successfully  instal the remote tweak Then Go. Back to the main page Choose free server Remote Tweak Then click on Connect Just between 30 seconds it will connect Enjoy Happy browsing Please if you are facing any problems Pls drop comment Thansk you

SAQO ZUWA GA YAN KADUNA.. AL'UMMAR MUSULUMA JAHAR KADUNA NA FUSKANTAR MATSALA AZABEN GWAMNA WANDA ZAI GUDANA RANAR ASABAR

Image
Alummar Musulman jahar kaduna Na fuskantar Matsala Azaban gwamna wanda zai gudana Ranar Asabar 9/3/2019 Daga Farouq Sobeka Assalafy Duk wani musulmi a ko’ina yake a duniya ba wai musulmin jihar Kaduna ba sai ya girgiza idan yaji mummunan tanadin da Kiristocin kudancin jihar Kaduna sukayi domin su tabbatar da sun kawar da Malam Nasir El-Rufai daga kan kujerar gwamnan jihar. Nayi imani da Allah zaben gwamnoni da ‘yan majalisun jiha da za’a gudanar nan da kwana 7 babu shakka Malam Nasir El-Rufai ba da ‘dan takaran gwamna na jam’iyyar PDP Alhaji Isah Ashiru kudan zaiyi takara ba, da kungiyar Kiristoci ta CAN reshen Jihar Kaduna zaiyi takara. Shi kansa Malam Nasir El-Rufai ya tabbatar da wannan, kamar yadda kwanaki ya bayyana cewa yayi imani da Allah ko shugaban kiristocin duniya (Papa Roma) zai kawo ya ajiye a matsayin mataimakinsa ya san cewa kiristocin Kaduna ba zasu zabeshi ba saboda tsananin kiyayyar da suke masa, saboda me yasa? Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Mr Yakowa yayiw...

labaran siyasa... APC TACE ASHIRYE TAKE DON QALUBALANTAR PDP A KOTU

Image
APC ta nesanta kanta da wasikar da wata kungiyar yakin neman zaben Buhari ta rubuta wacce ta nemi kasashen duniya su hana wa Atiku zuwa Kotu domin kalubalantar nasarar sake zaben shugaba Buhari Sanarwar da Barista Festus Keyamo mai magana da yawun ofishin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC ya fitar ranar Talata ta ce babu yawun jam'iyyar APC ko shugaba Buhari a matakin da kungiyar ta dauka

MTN free browsing 2019... YADDA ZAKAI FREE BROWSE TA HANYAR AMFANI DA DATAR MPULSE...

Image
assalam alaikum... Barkan mu da qoqari barka da sake jamewa Ayau muna tafe da hanayar da zaabi don ganin ka hada free browse Wanda yauwancin ku sunsansani wasu kuma basu sani ba to koma dai meye ga baya nananan zan bada Dafarko ka tabbata kanada mtn sim din, daganan sai kai migrate zuwa mtn mpulse ta hanyar danna *344# Bayan kasamu nasarar shiga seku kasa katin 50naira don siyar 350mb. 150 kuma 1.2gb sekaje kadakko wata application da ake cema ( samsung max) Kuna gama download seku danna connect Shikenan zatai connected Se acigaba da suburbuda Idan kanaso app din ta whatsapp Ko karin bayani sekuyi join din group dinmu ta whatsapp https://chat.whatsapp.com/Iffx9pLj0gr1o4M9LDGbBO 👆 Allah bamu sa'a

YADDA ZAKASAMU 1.2gb alayinu na ETISALAT / 9MOBILE

Ba tare da bata lokaci ba.. Kawai dafarko kasamu layinka na etisalat kasa acikim waya sai ku danna *929*10# Amma ku tabbata kunada #200 alayin Allah bada sa'a

chemistry answer is now available

3i) lime juice is acidic in nature and the colour of methyl orange in acidic medium is red 3ii) Iron(iii)chloride will be reduced to iro(ii) with yellow deposit of sulphur 3iii) The color of KM2O4 is decolorized because SO2(g) acts as a reducing agent. 3iv) Addition of ethanoic acid to KCO3 results to the liberation of a colorless and odorless gas CO2 which turns lime water milky =============== 2a) Tabulate Test (i)Fn + H2O, then filter Observation White residue and blue filtrate was observed Inference Fn is a mixture of soluble and insoluble salts Test (ii)Filtrate + NaOH(aq) in drops, then in excess Observation A blue gelatinous precipitate which is insoluble in excess NaOH(aq) was formed Inference Cu2 + present Test (iii)Filtrate + NH3(aq) in drops, then in excess Observation A pale blue gelatinous precipitate was formed. The precipitate dissolves or is soluble in excess NH3(aq) to give a deep blue solution Inference Cu2+ confirmed Test (iv)Filtrate + dil...

chemistry answer available

90% be with me in a minute

FACEBOOK" YADDA AKESA SECURITY TA YADDA BABU WANDA ZAI IYA HAWA ACCOUNT DINKA KODA YASAN PASSWORD DINKA

. Wannan wani tsarine da facebook suka bawa masu amfani da shafinsu wata dama wanda xaka kare facebook dinka ta hanyar sanya masa security shi wannan tsari yana da matukar dadi sannan kuma yana da mungun hadari domin kuma dakayi active na wannan tsarin to facebook xasu turoma da text wanda yake dauke da security wannan security to shine abu mai muhimmanci wanda da shine idan kayi login na account din to xa,a umar ceka kasa pin dinka to dole saikasa wannan security sannan xai bude to ka ga kwa babu dama wani yahau fb dinka domin idan yahau xasu umarci yasa pin . to matsalar sa kuma shine idan har ka manta wannan security da suka baka to kuma ta karema domin babu dama kahau fb dinka saide yanxu koda ka manta paswod din idan kahau wata operar kayi login to xasuyi text xuwa number ka da new security to sai kaje kasahi sannan ya bude . to baride mu fara bayanin . kaje facebook dinka ta opera ka budeshi sannan kayi chan kasa xakaga inda aka rubuta SETTING & P...