Posts

Showing posts from 2019

SAQO ZUWA GA YAN KADUNA.. AL'UMMAR MUSULUMA JAHAR KADUNA NA FUSKANTAR MATSALA AZABEN GWAMNA WANDA ZAI GUDANA RANAR ASABAR

Image
Alummar Musulman jahar kaduna Na fuskantar Matsala Azaban gwamna wanda zai gudana Ranar Asabar 9/3/2019 Daga Farouq Sobeka Assalafy Duk wani musulmi a ko’ina yake a duniya ba wai musulmin jihar Kaduna ba sai ya girgiza idan yaji mummunan tanadin da Kiristocin kudancin jihar Kaduna sukayi domin su tabbatar da sun kawar da Malam Nasir El-Rufai daga kan kujerar gwamnan jihar. Nayi imani da Allah zaben gwamnoni da ‘yan majalisun jiha da za’a gudanar nan da kwana 7 babu shakka Malam Nasir El-Rufai ba da ‘dan takaran gwamna na jam’iyyar PDP Alhaji Isah Ashiru kudan zaiyi takara ba, da kungiyar Kiristoci ta CAN reshen Jihar Kaduna zaiyi takara. Shi kansa Malam Nasir El-Rufai ya tabbatar da wannan, kamar yadda kwanaki ya bayyana cewa yayi imani da Allah ko shugaban kiristocin duniya (Papa Roma) zai kawo ya ajiye a matsayin mataimakinsa ya san cewa kiristocin Kaduna ba zasu zabeshi ba saboda tsananin kiyayyar da suke masa, saboda me yasa? Tsohon Gwamnan jihar Kaduna Mr Yakowa yayiw...

labaran siyasa... APC TACE ASHIRYE TAKE DON QALUBALANTAR PDP A KOTU

Image
APC ta nesanta kanta da wasikar da wata kungiyar yakin neman zaben Buhari ta rubuta wacce ta nemi kasashen duniya su hana wa Atiku zuwa Kotu domin kalubalantar nasarar sake zaben shugaba Buhari Sanarwar da Barista Festus Keyamo mai magana da yawun ofishin yakin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar APC ya fitar ranar Talata ta ce babu yawun jam'iyyar APC ko shugaba Buhari a matakin da kungiyar ta dauka

MTN free browsing 2019... YADDA ZAKAI FREE BROWSE TA HANYAR AMFANI DA DATAR MPULSE...

Image
assalam alaikum... Barkan mu da qoqari barka da sake jamewa Ayau muna tafe da hanayar da zaabi don ganin ka hada free browse Wanda yauwancin ku sunsansani wasu kuma basu sani ba to koma dai meye ga baya nananan zan bada Dafarko ka tabbata kanada mtn sim din, daganan sai kai migrate zuwa mtn mpulse ta hanyar danna *344# Bayan kasamu nasarar shiga seku kasa katin 50naira don siyar 350mb. 150 kuma 1.2gb sekaje kadakko wata application da ake cema ( samsung max) Kuna gama download seku danna connect Shikenan zatai connected Se acigaba da suburbuda Idan kanaso app din ta whatsapp Ko karin bayani sekuyi join din group dinmu ta whatsapp https://chat.whatsapp.com/Iffx9pLj0gr1o4M9LDGbBO 👆 Allah bamu sa'a

YADDA ZAKASAMU 1.2gb alayinu na ETISALAT / 9MOBILE

Ba tare da bata lokaci ba.. Kawai dafarko kasamu layinka na etisalat kasa acikim waya sai ku danna *929*10# Amma ku tabbata kunada #200 alayin Allah bada sa'a